Saƙonni
Saƙo ga Babban Taron Sallah na Ƙasa Karo na Talatin da Uku
Kula da babban al'amarin «tsayar da sallah», musamman gudanar da Taron Sallah, na daga cikin matakai masu muhimmanci kuma wajibai waɗanda tun farkon shekarun 1370 suka samu a ƙasar ta hanyar himmar malami mujahidi kuma na jama'a, malamin Alƙur'ani kuma ƙwararren mai isar da saƙo, Hujjatul Islam wal Muslimin Qara'ati (Allah Ya dawwamar da…
Karanta saƙon baya-bayan nan






